IQNA – A jiya Asabar 26 ga watan Yuli 2025 al’ummar musulmin duniya suka gudanar da bukukuwan zagayowar wafatin Sheikh Muhammad Abdul Wahhab Al-Tantawi, fitaccen mutumen da ya yi fice a lokacin karatun kur’ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3493613 Ranar Watsawa : 2025/07/27
Tehran (IQNA) mabiya addinai daban-daban a kasar Iran sun gudanar da bukukuwan nasarar juyin juya halin kasar ta hanyoyi daban-daban.
Lambar Labari: 3485649 Ranar Watsawa : 2021/02/14